1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Nijar:Jam'iyyar MNRD ta raba gari da MNSD Nasara

March 28, 2017

Jam'iyyar MNRD Hankuri ta tsohon shugaban Nijar Mahaman Ousman kana tsohon kakakin majalisar dokoki wacce ke da wakilai a majalisar dokoki a yanzu ta daina yin kawance da jam'iyyar MNSD Nasara.

https://p.dw.com/p/2a94T