1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Nijar: Za a sake kai Adamou Djibou kotu

Mahaman Kanta
May 26, 2017

Kotu a birnin Yamai na Jamhuriyar Nijar ta dage bada sakamakon shari'ar Adamu Jibo Ali na kawancen jam'iyun adawa zuwa ranar Litinin mai zuwa. Shugabannin 'yan siyasa da magoya bayansu dai sun ce ana yi wa 'yan adawa bita da kulli ne.

https://p.dw.com/p/2de3I