1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Nijar: Za a ci gaba da tsare Hama Amadou a gidan kaso

January 11, 2016

Kotun daukaka kara ta birnin Yamai ta yi watsi da bukatar neman beli ga shugaban jam'iyyar Lumana Afrika kana dan takararta a zaben shugaban kasa wato Malam Hama Amadou.

https://p.dw.com/p/1HbNt