1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Nijar: Taron koli kan matsalar ci rani

Abdul-raheem Hassan
March 16, 2018

Kasashen Turai tare da wasu kasashen Afirka, sun yi taro a Yamai don samar da mafita kan matsalolin bakin haure.

https://p.dw.com/p/2uTjC