1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Nijar: Dan farar hula zai takarar shugaban kasa

Abdoulaye Mamane Amadou
July 3, 2017

Wannan dai shi ne karon farko da wani dan kasar kuma ma dan farar hulla ya fito ya bayyana wannan manufa a yayin da hankali ya karkata ga wanda zai maye gurbin shugaban kasa a 2021.

https://p.dw.com/p/2fpo1