1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Nijar: Binciken kisa da zanga-zangar dalibai

Abdoulaye Mamane Amadou
May 3, 2017

A Jamhuriyar Nijar babbar kotun daukaka kara Cour d'appel ta rantsar da wani sabon kwamitin bincike da zai kunshi dalibai da hukumomin kasar don gano dalilan kazamar zanga-zangar da ta yi sanadin rai na dalibi guda.

https://p.dw.com/p/2cIKr