Nigeria ta zama Mamban komitin kare hakkin jama′a | Zamantakewa | DW | 13.05.2009
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Nigeria ta zama Mamban komitin kare hakkin jama'a

Irin rawar da Nigeria zata taka a komitin kare hakkin jama'a ta Majalisar Ɗunkin Duniya

default

'Yancin Bil'adama


Bayan da aka zaɓi Nijeriya a matsayin mamba a kwamitin kare hakƙin bil-adama na majalisar ɗinkin duniya, tare da ƙasashen Amirka da Kamaru da Senegal, daga nan birnin Bonn, Saleh Umar Saleh, ya tuntubi Honourable Faruƙ Lawan, shugaban kwamitin shirin kawancen raya afrika NEPAD a majalisar dokokin ƙasashen yankin yammacin afrika, inda ya fara da tambayarsa ko wace rawa yake ganin Nijeriya zata taka a cikin kwamitin?

Mawallafi: Saleh Umar Saleh


Edita: Zainab Mohammed

Sauti da bidiyo akan labarin