Nema da ceton ′yan gudun hijira | Duka rahotanni | DW | 19.10.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

BATUTUWA

Nema da ceton 'yan gudun hijira

Kungiyar likitoci ta Doctors Without Borders (MSF) ta jima ta na bada agaji ga 'yan gudun hijira da ke kokarin shiga Turai ta tekun Bahar Rum. Wakilin DW Karlos Zurutuza ya shaida yadda aka ceto kimanin mutane dubu guda.