1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Sauyi a Afirka

Natsai Chiremba matashiya kuma matukiyar jirgin sama a Zimbabuwe

Natsai Chiremba mai shekaru 27 da haihuwa, matukiyar jirgin sama ce a Zimbabuwe. Nasarar cika burinta da ta yi, ya daukakata, tare da tunzura matasan karkara ga neman yin koyi da ita.

A dubi bidiyo 03:06