NATO na kara daukan matakan inganta tsaro a Iraki
February 15, 2018Talla
Sakataren kungiyar ta tsaro ta NATO Jens Stoltenberg ya sanar da cewar kungiyar za ta yi nasara, sai dai bai bayyana in da za a gudanar da ayyukan ba da kuma adadin jami'an tsaron kungiyar da za su gabatar da ayyukan ba kamar yadda kamfanin dillancin labarai na AFP ya sanar.