1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Najeriya: 'Yan matan Chibok sun rasu

Uwais Abubakar Idris LMJ
April 16, 2018

Fitaccen dan jaridar nan da ke zaman na kusa da kungiyar Boko Haram, ya nunar da cewa mai yawan 'yan matan Chibok da suka rage a hannun kungiyar sun mutu.

https://p.dw.com/p/2w9VN