1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Najeriya ta amince ta yaki da sauyin yanayi

Uwais Abubakar Idris
November 9, 2017

Yayin da ake taron duniya kan sauyin yanayi a kasar Jamus, majalisar wakilan Najeriya ta amince da kudurin dokar kafa hukumar kula da rage matsaloli na sauyin yanayi da suka sanya kasar a gaba.

https://p.dw.com/p/2nNOe