Najeriya: Matsalar kasafin kudin shekarar bana | Duka rahotanni | DW | 04.10.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Najeriya: Matsalar kasafin kudin shekarar bana

Gwamnatin tarrayar Najeriya ta ce tana shirin tura mafi yawan kasafin zuwa badi saboda mummunar matsalar rashin kudi da ake fuskanta a kasar.

Saurari sauti 03:11