1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Najeriya: Majalisa ta ba wa matasa ikon takara

Uwais Abubakar Idris
July 26, 2017

Majalisar datawan Najeriya ta amince da takarar matasa masu zaman kansu, da kuma ba wa kananan hukumomi 'yan cin gashin kansu.

https://p.dw.com/p/2hCO0