Najeriya: Dawowar Shugaba Muhammadu Buhari daga London | Siyasa | DW | 16.03.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Najeriya: Dawowar Shugaba Muhammadu Buhari daga London

Jirgin da ya dauko shugaban Najeriya Muhammadu Buhari daga birnin London ya sauka a filin jiragen sojoji na Kaduna.

Afrika Nigeria - Präsident Muhammadu Buhari (Reuters/Stringer)

Shugaba Muhammadu Buhari ya dowo gida Najeriya daga London

Bayan da jirginsa ya sauka a Kaduna sakamakon rufe filin jiragen sama na birnin Abuja domin ayyuka, Shugaba Muhammadu Buhari ya tashi zuwa Abuja cikin wani jirgi mai saukar ungulu, inda manyan jami'an gwamnati da ma gwamnoni suka yi masa babban tarbo cikin nuna farin ciki da dawowar shugaban.

DW.COM

Sauti da bidiyo akan labarin