SiyasaNajeriya: Cece-kuce kan tallafin yaki da Boko HaramTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAl-Amin (HON) Internet12/15/2017December 15, 2017'Yan Najeriya na gudanar da zazzafar muhawara kan matakin da kungiyoyin gwamnonin kasar suka dauka na bai wa gwamnati dala biliyan daya domin yaki da ayyukan kungiyar Boko Haram a yankin arewa maso gabashin kasar.https://p.dw.com/p/2pSUrTalla