1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Najeriya: Binciken Babachir da Ayo ba fashi

April 26, 2017

A yayin da aka shiga mako na biyu na binciken manyan jami'an gwamnatin tarrayar Najeriya biyu, kwamitin binciken ya ce babu gudu ba kuma ja da baya a kokari na tabbatar da gaskiya komai daci.

https://p.dw.com/p/2bySC