1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Naira ta yi kasa wanwar a Najeriya

Zainab MohammedAugust 25, 2016

A Najeriya darajar kudin kasar wato Naira na kara faduwa kasa wanwar, yayin da kuma faduwar darajar tata ke shafar tattalin arziki da ma rayuwar al'ummar kasar.

https://p.dw.com/p/1Jpkk