Murna tare da kyakkyawan fata sun barke a Gambiya | Duka rahotanni | DW | 18.02.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Murna tare da kyakkyawan fata sun barke a Gambiya

Bayan shekaru 22 na kama-karya, a wannan Asabar 'yan kasar Gambiya sun yi bikin kaddamar da sabon Shugaban kasa Adama Barrow. Akwai manyan kalubale a gaban Barrow.