Murabus din ministan Izraela | Labarai | DW | 01.05.2007
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Murabus din ministan Izraela

Minista Eitan Cabel,daga jammiyyar Labour a Izraela zai gabatar da sanarwarsa tayin murabus ayau,inji mai magana da yawunsa,adangane sakamakon bincike da aka gabatar jiya kann byakin dakarun Izraelan suka kiaddamar akan yan Hizbollahin kasar Lebanon.Hukumar binciken da gwamnatin kasar ta nada ,ta soki Prime minista Ehud Olmert da gwamnatinsa dangane bada umarnin kaddamar da wannan yaki a Lebanon.Mr Cabel dai na mai zama ministan farko da yayi murabus a wannan gwamnati dangane da sakamakon wannan bincike.