1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Munterfering yayi Murabus

Mataimakin shugaban gwamnatin Tarayyar Jamus Franz Münterfering ya yi murabus daga aikin gwamnati. Lokacin da ya ke jawabi gaban majalisar Jamus, Mr. Münterfering ya ce ya dauki wannan matakin ne domin muradin kansa. Münterfering, mai shekaru 67 da haifuwa, kuma daya dage shugabannin jam’iyar SPD ya taka muhinmiyar rawa wajen kafa gwamnatin hadin gwiwa ta shugaba Angela Merkel .