″Muna son zuwa Jamus″ | Duka rahotanni | DW | 07.09.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

"Muna son zuwa Jamus"

Bayan da Hangari ta hanasu ci gaba da tafiya, dubban 'yan gudun hijira daga yankunan da ake yaki, ranar Asabar sun iso kasar da suke da burin zuwa wato Jamus. Tashar jirgin kasa ta Munich ta zama dandalin fata garesu.