1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Mozambik: Gudunmawar masunta don habaka hako iskar gas

Abdul-raheem Hassan MNA
December 21, 2017

Masunta a kauyukan kasar Mozambik na ba da gudunmawa ga habakar albarkatun gas da ya kai kasar mataki na uku cikin masu albarkatun gas a duniya. To amma ina makomar mazauna yankunan da ke ganin an manta da su?

https://p.dw.com/p/2pl3T