1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Motocin Bas masu aiki da wutar lantarki a Hamburg

May 14, 2018

Bayan gwaji na motocin Bas-Bas guda 12 masu amfani da wutar lantarki, kamfanin Hochbahn da ke kula da zirga-zirgar ababen hawa na haya a birnin Hamburg da ke kasar Jamus, na shirin komawa amfani da motoci masu amfani da wutar lantarkin da ke kare muhalli sabanin man diesel.

https://p.dw.com/p/2xhXm