1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Ministocin harkokin tsaro na NATO na yin taro a birnin Brussels

Ana gudanar da taron ne na ministocin tsaro na NATO tare wakilan gwamnatin Amirka.

James Mattis sakataran harkokin tsaron Amirka da Jens Stoltenberg babban sakataran NATO

James Mattis harkokin tsaron Amirka da Jens Stoltenberg babban sakataran NATO

Ministocin kula da harkokin tsaro na NATO na yin taro a birnin Brussels na Beljiyam tare da halartar sabon sakataran harkokin  tsaro na Amirka James Mattis.Ana sa ran taron zai dinke barakar da ke tsakanin kungiyar da Amirka wanda tun farko shugaba Donald Trump ya kamanta kungiyar da cewar lokacinta ya wucce.