Ministan kudi na Kenya ya ajiye mukaminsa | Labarai | DW | 01.02.2006
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Ministan kudi na Kenya ya ajiye mukaminsa

Ministan kudin kasar Kenya David Mwiraria ya ajiye mukaminsa bayinda aka danganta shi da wata kwangilar cuwa cuwa ta miliyoyin daloli da wani kamfanin kasar waje na bogi.

Ministan wanda shakikin shugaba Mwai Kibakine, kuma kafin aje mukaminnasa a yanzu shekarunsa uku akan wannan matsayi ya musanta zargin da cewa babu kanshin gaskiya a cikin sa.

Wani kwamitin bincike da majalisar dokokin kassdar ta kafa ne don bincikensa akan wata kwangila da aka baiwa wani kanfani don samarda fasfo da kuma dakin bincike na lafiya da kimioyya