1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Lafiya

Mene ne habo ko yoyon jini daga hanci?

Zainab Mohammed Abubakar
March 29, 2017

Habo dai ciwo ne da mutane da dama ke fama da shi. Kwararriyar likita a sashen nazarin cututtuka masu alaka da jini, a asibitin koyarwa na Malam Aminu Kano, ta yi bayanin me ake nufi da habo.

https://p.dw.com/p/2aDzk