1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Me ke haifar da sabani tsakanin majalisun Najeriya?

May 17, 2017

Sanata Ali Wakilidaga Bauchi ya fadi dalilan da ke janyo takun saka tsakanin bangaren majalisar dokokin da na dattawa da kuma bangaren zartarwa da shugaban kasa ke jagoranci, duk da kasancewar su na jam'iyya guda.

https://p.dw.com/p/2d6h0