MDD ta fara kwashe mutane a Siriya | Labarai | DW | 20.04.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

MDD ta fara kwashe mutane a Siriya

Majalisar Dinkin Duniya ta soma ƙaddamar da shirinta na kwashe marasa lafiya da kuma wadanda suka jikkata a yaƙin da ake yi a Siriya kimanin mutum 500

Mutanen waɗanda ke zaune a garuruwan guda hudu da 'yan tawayen ko dakarun gwamnatin suka mamaye.Tuni da mota ta farko dauke da matasa farar hula 15 da kuma wasu tsofi guda goma ta tashi daga garin Zabadani da ke a yammacin birnin Damaskas

wata majiyar tsaro tsa ce an kwashe wasu kuma ƙarin mutunen 225 daga Madaya da kuma wasu daga yankunan da 'yan tawayen suka mamaye