1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Matsalar tsaro na kara yin kamari a Zamfara

June 6, 2018

Daruruwan mutane daga kauyukan Wunnaka da Fura girke a jihar Zamfarar Najeriya suna kaura domin kaucewa wani sabon tashin hankali da ya barke

https://p.dw.com/p/2z2UR