Matsalar na′urori a Kigali | Rediyo | DW | 28.10.2010
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Rediyo

Matsalar na'urori a Kigali

Wahalar kama shirye-shiryenmu a wasu mitoci

A sakamakon ruwan sama mai yawa a Kigali, na'urorin watsa shirye-shiryenmu sun sami matsaloli, abin da ya sanya da safe sai a kan mita 31, wato Kilohatz 09885 kadai za ku same mu. Da rana za ku same mu a kan mita 16, Kilohatz 17610, ko kuma da dare a kan mita 22, Kilohatz 13860.

Da zaran an kawar da wannan matsala za mu sanar da ku.