Mataki na uku na fataucin mutane daga Najeriya zuwa Turai
Jan/Adrien/ ZainabApril 7, 2016
Daga Najeriya akan yi jigilar matan zuwa garin Agadez da ke arewacin Nijar. A nan ne ake jibge matan, wadanda za su yi zaman jiran tsammanin tafiya Libiya kafin Turai. Su kan gudanar da sanao'i domin samun abun guzuri