Mata a harkokin Mulkin Oman | Labarai | DW | 08.11.2007
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Mata a harkokin Mulkin Oman

Mai martaba Sarkin Oman ya nada mata guda shida zuwa majalisar mashawartar kasar,bayan mata yan takara 21 sun fadi a zaben daya gudanaa kwanakin baya a wannan kasa.Da wannan sabbin nasdin,a yanzu haka mata na dana kujeru 14 , amajalisar Shura ta wannan kasa.Bugu da kari Sultan Qabus,ya kuma sake nadin 8 daga cikin tsoffin yan majalisar mata 9,masu barin gado.a zaben daya gudana a Oman a rana