1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tsauraran matakan tantance ministoci

Uwais Abubakar IdrisOctober 9, 2015

Majalisar dattawan Najeriya ta bayyanaa wasu sababbin sharudda da ta ce tilas wadanda a mika sunayensu Domin zama ministoci su cika kafin ta tantance su.

https://p.dw.com/p/1Glhv