Magance matsala ta hanyar kaifafa tunani da zane | Duka rahotanni | DW | 29.11.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Sauyi a Afirka

Magance matsala ta hanyar kaifafa tunani da zane

Cibiyar kaifafa basira ta hanyar zane ta Hasso Plattner da ke Jamus ta kaddamar da makaranta ta farko a Afirka. A birnin Cape Town makarantar na koyar da dalibai hanyoyin warware matsaloli daban-daban.

A dubi bidiyo 03:51