Magance cunkoson ababan hawa a Kenya | Duka rahotanni | DW | 27.12.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Sauyi a Afirka

Magance cunkoson ababan hawa a Kenya

Wani dan Kenya mai suna Stephane Eboko ya kirkiro da manhajar Ma3Route da ke taimakawa matafiya. Eboko dai ya kirkiri wannan manhaja ce da nufin magance cunkoson ababan hawa da ake da su a kasar musamman manyan birane irinsu Nairobi.

A dubi bidiyo 03:20