1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Ma'aikaciyar jinya 'yar tafi da gidanka a Habasha

Mouhamadou Awal Balarabe
July 17, 2017

Abay Kassahun ta sadaukar da sana'arta ga matan da suka fuskanci cin zarafi a ketare inda suka je bida. Tana taimaka musu a bangarorin kiwon lafiya. Ta kan kai musu ziyara a gida. Aikinta ya sa ana yi mata lakabi da "Nas 'yar tafi da gidanka".

https://p.dw.com/p/2gfVC