Legas: Amfani da kwale-kwale a matsayin tasi don kauce wa cunkoso | Duka rahotanni | DW | 09.08.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Shiga

Legas: Amfani da kwale-kwale a matsayin tasi don kauce wa cunkoso

Lokacin hada-hada abubuwa kan tsaya cak kan tutunan Legas. Don saukaka rayuwar yau da kullum ta miliyoyin masu amfani da ababen hawa, birnin Legas ya fara amfani da hanyoyin ruwa masu dinbim fa'idoji.