Labarai sannu a hankali | Funktionsblockartikel | DW | 22.12.2001
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Funktionsblockartikel

Labarai sannu a hankali

A wannan shafin kuna iya sauraren labarai da harshen Jamusanci a daidai karfe 10 na safiyar kowace rana. Labaran ana karanta su ne sannu a hankali yadda za ku iya fahimta. Wannan tayi na musamman da DW ke gabatarwa ta na’ura mai kwakwalwa ana iya samunsa a kann (MP3).

Wadannan shafuna ana iya samunsu ne da harshen Jamusanci kawai

DW.COM