Kwanaki 100 na Goodluck Jonathan akan karagar mulki | Siyasa | DW | 13.08.2010
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Kwanaki 100 na Goodluck Jonathan akan karagar mulki

Gwagwarmayar siyasa a Nigeria gabannin zaɓen ƙasa na 2011

default

Shugaban Nigeriya Goodluck Jonathan na cika kwanaki 100 akan karagar mulkin ƙasar, adaidai lokacin da jami'iyyarsa ta PDP ta yanke shawarar cigaba da tsarin karɓa-karɓa, tare da cewar bata hana Shugaban  yin takara ba. To sai dai ko waɗanne itrin kalubale ke gaban shugaban Nigeriyar a wannan matsayi daya tsinci kansa?

Mawallafi: Uwais Abubakar Idris

Sauti da bidiyo akan labarin