1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kungiyoyin fararen hula na fiskantar zargi a Nijar

Pinado Abdu WabaAugust 20, 2015

Kungiyoyin na fiskantar zargin kasancewa "'yan amshin shata" ne ga 'yan siyasar kasar, har wasu na zargin wani kawancen da aka kulla tsakaninsu da 'yan adawa a matsayin wata hanya ta cimma manufofin gwamnati.

https://p.dw.com/p/1GILZ
Niger Niamey Opposition
Hoto: DW/M. Kanta

A wannan makon mun yi rahotanni da dama dangane da rikicin siyasar da ke neman ritsawa da kungiyoyin fararen hula saboda rawar da ake zargin suna takawa a fagen siyasa.

Ga wasu daga ciki mun yi muku tanadi a nan kasa: