SiyasaKudurin Musulmi da Kirista na kare wuraren ibadaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAl-Amin Suleiman Muhammad05/25/2018May 25, 2018Musulmi da Kirista a Najeriya sun kuduri aniyar kare wurarensu na ibada daga hare haren yan Boko Haram. Tuni dai matakin ya fara yin nasara sakamakon saukin hare haren da aka samu.https://p.dw.com/p/2yLX9Talla