1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kotu ta haramta tura sojoji wurin zabe

Ubale MusaMarch 24, 2015

A Najeriya wani abun da ke zaman alamun sauyi ga batun tsoma bakin soja cikin harkokin zabe, wata kotu a birnin Ikko ta jaddada haramci ga shugaban kasar na jawo soja da nufi na bada kariya a daukacin kasar ranar zabe

https://p.dw.com/p/1EwG6