Kotu ta daure masu fyade a Chadi
July 1, 2016Talla
Shida daga cikin matasan guda takwas wadanda suka aikata fyaden akasarinsu suna da shekaru 16 zuwa 22 kuma suna daga cikin ya'yan manyan jami'an gwamnati.Uku daga cikin yara ya'yan wasu mayan sojoji ne na kasar ta Chadi masu mukamin Janar da kuma wani dan ministan harkokin waje.
Zouhoura 'yar shekau 17 samarin guda takwas sun yi mata fyade a cikin watan Maris da ya gabata.Biyu daga cikin matasa an yanke musu hukunci ba a kan idanusu ba domin kuwa sun arce zuwa kasashen waje: