SiyasaKokarin yaki da tsauraran akidu a yankunan Sahara da Sahel To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaGazali Abdou Tasawa06/01/2017June 1, 2017A birnin N'Djamena na kasar Tchadi, ana gudanar da taron yaki da yaduwar akidar tsautsauran ra'ayin addini a kasashen Sahel da Sahara karo na biyu.https://p.dw.com/p/2e0KzTalla