Kokarin magance bakin haure ya jefa masu sana′ar cikin kuncin rayuwa. | Duka rahotanni | DW | 04.10.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Sauyi a Afirka

Kokarin magance bakin haure ya jefa masu sana'ar cikin kuncin rayuwa.

Ko da shike a yanzu kasashen Turai sun tashi haikan don magance matsalar bakin haure, duk haka masu safarar mutanen kan bi wasu sabbin hanyoyi na daban a tsakiyar sahara. Akwai matukar bukatar masu sana'ar yin somogan mutane su sauya.

A dubi bidiyo 04:07
Now live
mintuna 04:07