Kisan sama da shekaru 30 a jamus | Labarai | DW | 21.04.2007
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Kisan sama da shekaru 30 a jamus

Sama da shekaru 30 da yiwa babban mai gabatar da sharia abangaren gwamnatin jamus kisan gilla,an samu bayanai dangane da wadanda keda alhakin kashe shi.Mujallar Der Spiegel dake nan jamus ta rzuwaito cewa Dan taadda daga kungiyar RAF ,mai suna Stefan Wisniewski,shine ya kashe Siefried Buback da matukan motarsa guda biyu,wadanda aka bindige a garin Karlsruhe ranar 7 ga watan April ,1977.Wani tsohon dan kungiyar ta RAf mai suna Peter-Jürgen Boock,shine ya bayar da wadannan bayanan,inji mujallar.