Kholde Kalume mai sha′awar kiwon zuma | Duka rahotanni | DW | 15.02.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Sauyi a Afirka

Kholde Kalume mai sha'awar kiwon zuma

Shi dai Kholde na da kudan zuman da yawansu ya kai dubu 70. Yanzu haka ya na ciniki sosai fiye da ko yaushe.

A dubi bidiyo 03:04
Now live
mintuna 03:04