1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kasashen Afirka na bore wa ICC

October 27, 2016

Kasashen Afirka uku sun janye daga kotun duniya mai hukuntan manyan laifukan yaki.

https://p.dw.com/p/2RmFl
Internationaler Strafgerichtshof mit Logo

Kasashe uku na Afirka sun sun dauki matakin fita daga kotun duniya mai hukunta manyan laifukan yaki bisa zargin kotun ta fi mayar da hankali kan nahiyar. Kasashen su ne Burundi, da Afirka ta Kudu, da kuma Gambiya.