Kasashe 10 da suka fi yawan attajirai a Afirka Kudu da Sahara | Duka rahotanni | DW | 23.08.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Kasashe 10 da suka fi yawan attajirai a Afirka Kudu da Sahara

A mafi yawan kasashen Afirka Kudu da Sahara ana fama da talauci, amma bisa wani rahoto na cibiyar "New World Wealth" yawan attajirai a kasashen ya karu. Shin daga wasu kasashen Afirka mafi yawan attajiran suka fito?